DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Majalisa wakilan Nijeriya na duba yiwuwar kafa dokar hana ma’aikatan gwamnati kai ’ya’yansu makarantar kudi da zuwa asibitin kudi

-

Majalisar wakilan Nijeriya ta fara nazarin kudirin doka da zai haramta wa ma’aikatan gwamnati da iyalansu amfani da makarantu da asibitocin kudi.

Rahoton Jaridar Daily Trust ya ce Hon. Amobi Ogah ne ya gabatar da kudirin, inda ya ce manufar ita ce tilastawa jami’an gwamnati su rika amfani da cibiyoyin gwamnati domin farfado da martabarsu.

Google search engine

Ya zargi yadda gwamnati ke gudun amfani da kayan gwamnati wanda ke haifar da durkushewar ilimi da lafiya, tare da cewa dokar za ta rage cin hanci da karfafa tsarin gwamnati.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

China ta umurci matatun man fetur din ta su dakatar da jigilar sa saboda rikicin Gabas ta tsakiya

Gwamnatin China ta umurci manyan matatun man fetur na ƙasar da su dakatar da fitar da dizal da fetur zuwa ƙasashen waje na ɗan lokaci,...

Mafi Shahara