Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta sanar da cewa za ta fara rajistar masu kada kuri’a ta dindindin ta hanyar yanar gizo daga ranar 18 ga Agusta, 2025, a fadin kasar nan.
Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya bayyana hakan yayin wata ziyarar ban girma da shugabannin hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA suka kai ofishin INEC da ke Abuja.
Farfesa Yakubu ya kara da cewa za a fara rajistar masu kada kuri’a ta kai tsaye mako guda bayan fara na intanet.



My name is Jamilu Usman from Kaduna state Area. I was born on 10/5/1998 in Katabu Maraban/Jos Kaduna state Nigeria.
This is were only one task Professional Accordingly
inaso inyi
In time pls
yakamata muyi mu wa anda bamuyiba
hukuman zabe INEC Tafara rigister ta yanar gizo