DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Duk jam’iyyar da Obi ya shiga tana da kashi 40 na ƙuri’u – jigo a jam’iyyar PDP

-

Wani jigo a jam’iyyar PDP, Dan Ulasi, ya bayyana cewa zai yi farin ciki idan Peter Obi ya koma jam’iyyar PDP gabanin zaɓen 2027.

Jaridar Punch ta ruwaito shi, yayin da yake zantawa da gidan talabijin na Arise a ranar Juma’a, inda ya ce kwarjini da farin jinin Obi zai ƙarfafa damar PDP ta lashe zaɓen mai zuwa.

Google search engine

Dangane da batun tsarin karba-karba, Ulasi ya yi kira da a yi adalci wajen zaɓar ɗan takarar shugaban ƙasa a 2027, inda ya ce PDP ta riga ta yarda da cewa shugaban ƙasa ya fito daga kudu, kuma ya dace a ƙara takaita shi zuwa kudu maso gabas domin ita ce kadai yankin da bai taba samar da shugaban ƙasa a tarihin Najeriya ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu fara hukunta duk wani dan kasar waje da wa’adin bizarsa ya kare a Nijeriya kuma ya ci gaba da zama – Gwamnatin...

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa yanzu tana da cikakken tsarin gano tare da cafke baƙin ƙasashen waje da suka wuce wa’adin zaman da aka ba...

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

Mafi Shahara