DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shaye-shayen miyagun kwayoyi na barazana ga makomar Nijeriya

-

Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, Manjo Janar Buba Marwa mai ritaya, ya gargadi matasa kan hatsarin da ke tattare da shaye-shaye, yana mai cewa lamarin na daga cikin manyan abubuwan da ke barazana ga makomar Nijeriya.

Ya bayyana haka ne a Abuja yayin da yake gabatar da jawabi a taron wayar da kan matasa ta hanyar shirya kwallon kafa da kamfanin Richy Gold International Ltd tare da haÉ—in gwiwar NDLEA suka shirya.

Google search engine

Marwa ya nuna damuwa kan yadda ake samun yawaitar amfani da miyagun kwayoyi kamar taba sigari, giya, wiwi, tramadol, codeine a makarantu da cikin al’umma da ma cikin harkokin wasanni.

Ya ce irin waÉ—annan abubuwa na da illa ga lafiya, suna kuma lalata makomar matasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

China ta umurci matatun man fetur din ta su dakatar da jigilar sa saboda rikicin Gabas ta tsakiya

Gwamnatin China ta umurci manyan matatun man fetur na ƙasar da su dakatar da fitar da dizal da fetur zuwa ƙasashen waje na ɗan lokaci,...

Mafi Shahara