DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Kano ta umurci a rufe dukkan wuraren taro da gidajen Gala

-

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkan wuraren wasanni a fadin jihar, ciki har da wuraren taro da gidajen Gala.

Hukumar ta ce an dauki wannan mataki ne domin bai wa al’umma damar gudanar da azumi da ibadunsu cikin kwanciyar hankali ba tare da hayaniya ba.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tinubu ya taya kiristoci da musulmi murnar fara azumin Lent da Ramadana

Fadar Shugaban kasa ce ta fitar da sanarwar inda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon gaisuwa ga kiristoci da musulmi bisa fara azumin Lent...

Darajar Naira za ta iya dagawa zuwa ₦1,100 kan dala a 2026 – Dangote

Sanannen dan kasuwa a Afrika Aliko Dangote, ya ce ana sa ran darajar naira za ta iya dagawa zuwa kusan ₦1,100 kan dala ɗaya a...

Mafi Shahara