Rundunar sojin Najeriya ta amince cewa wasu jami’anta sun kitsa yunkurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
A watan Oktoban shekarar da ta gabata...
Tsohon Gwamnan Kano kuma jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yaba wa magoya bayansa bisa haƙuri, juriya da biyayya da suka nuna...