DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedYan majalisar wakilai sun yi watsi da kudirin wa'adin mulki na shekara...

Yan majalisar wakilai sun yi watsi da kudirin wa’adin mulki na shekara 6 ga shugaban kasa da gwamnoni.

‘Yan majalisar wakilai sun yi watsi da kudirin wa’adin mulki na shekara 6 ga shugaban kasa da gwamnoni.

Majalisar wakilai ta Nijeriya sun yi watsi da kudirin wa’adin mulki na shekara 6 ga shugaban kasa da gwamnoni da aka sake gabatarwa domin zaman karatu na biyu.

Majalisar ta yi watsi da kudurin ne a zaman ta na ranar Alhamis.

Kudirin wanda dan majalisar Ikenga Imo Ugochinyere da wasu ‘yan majalisa 33 su ka gabatar, na kuma neman a rika gudanar da zaben shugaban kasa da na gwamnoni da yan majalisa a rana daya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata