Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedZa mu yi kokari don ganin an saki matasan da aka kama...

Za mu yi kokari don ganin an saki matasan da aka kama lokacin zanga-zanga – Abba Kabir Yusuf

 Za mu yi kokari don ganin an saki matasan da aka kama lokacin zanga-zanga – Abba Kabir Yusuf 

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta yi bakin kokarinnta don ganin an saki matasan da aka kama a lokacin zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a jihar 

Abba ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta na Facebook a daren Juma’a  

Hotunan matasan sun karade shafukan sada zumunta inda aka ga matasan a kotu. 

A cikin watan Agusta ne dai aka kama matasan bayan lokacin da suka shiga zanga-zangar adawa da tsadar da aka gudanar

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata