Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedSheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 100 a duniya

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 100 a duniya

Ya dai kwashe shekaru 76 yana gabatar da tafsirin Alqur’ani mai tsarki. Yana da ‘ya’ya 100, jikoki 406 da tattaba-kunne 100 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.
Daga cikin ‘ya’yansa 100, 78 sun haddace Alqur’ani, jikokinsa sama da 199 su ma sun haddace Alqur’ani. 
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gudanar da aikin hajji sau 55, Umrah 205.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata