DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An sanar da matar da ta fi kudi a duniya a 2024

-

An sanar da matar da ta fi kudi a duniya a 2024
Francoise Bettencourt Meyers ta zama macen da ta fi kudi a duniya a shekaru 4 jere.
‘Yar asalin kasar Faransa, Bettencourt na da shekaru 70 a duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Fafaroma Leo ya yi tayin shiga tsakani don kawo ƙarshen rikici tsakanin kasashen duniya

By Salim Muhammad Gali Shugaban darikar Roman Katolika, Fafaroma Leo 14 ya bayyana cewa a shirye yake ya taimaka wa shugabannin ƙasashe masu fama da rikici...

An soke zaben June 12 ne saboda bashin Naira bilyan 45 da MKO Abiola yake bin gwamnatin tarayya – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya alakanta soke zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 12 ga watan Yunin 1993 da Marigayi MKO...

Mafi Shahara