DCL Hausa Radio
Kaitsaye

CBN ya dage haramcin hada-hadar Crypto a bankuna

-

Babban bankin Nijeriya CBN ya yi bitar matsayarsa game da hada-hadar Crypto a kasar.
Babban bankin a ranar Juma’a ya ce ya sauya matsayarsa game da batun Crypto din, ya umurci bankuna da su yi watsi da matakin farko na haramta cinikin crypto, yanzu su ci gaba da yi.
A cikin sanarwar da babban bankin ya aike wa bankuna a fadin Nijeriya ya ce bayan binciken da ya gudanar, ya gano cewa ana bukatar crypto a hada-hadar cinikayya a duniya bakidaya.
A watan Fabrairun 2021 ne dai bankin na CBN ya umurci bankuna a Nijeriya da su kaurace wa duk wata alaka da crypto.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Cristiano Ronaldo zai yi ritaya daga kwallon kafa nan ba da jimawa ba

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa zai yi ritaya daga wasa nan ba da jimawa ba, yana mai...

Gwamnatin Nijeriya ta mayar ma Amurka da martani kan kalamanta ga kasar

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa gwamnatin Amurka ta yi kuskuren fahimtar hakikanin matsalolin tsaro a kasar. Ministan yada labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya ce gwamnatin Nijeriya...

Mafi Shahara