DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ba zan iya sayar da “manpower” ko kayan mata a Saudiyya ba – Sadiyya Haruna

-

Sadiyya Haruna ta ce ba za ta iya sayar da kayan da take sayarwa a Nijeriya a kasar Saudiyya ba. 
A cikin gajeran bidiyo da ta wallafa, ta ce, ta gode da arzikin da Allah ya yi mata a Nijeriya; ba ta bukatar daukar maganin maza da kayan mata zuwa kasa mai tsarki. 
Fitacciya a shafukan sada zumunta da aka jima ana zargin ta da batsa ta hanyar sayar da wadannan kayayyaki na shan cece-kuce a baya-bayan nan a kan tangardar da aurenta da mawaki G-Fresh ke fuskanta.
A wata hira da Sadiyya Haruna ta yi da DCL Hausa a 2021, ta ce, ba ta jin kunyar wadannan kayayyaki da take sayarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kotun Abuja ta ci tarar sanata Natasha naira miliyan biyar bisa laifin raina kotu

Wata kotun tarayya ta same Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya da laifin raina kotu (contempt of court). Kotun ta umurce ta da...

’Yan majalisar wakilai bakwai daga Akwa Ibom sun sauya sheka zuwa APC

Ana cigaba da samun rahotannin sauyin sheka a majalisar wakilai, yayin da ’yan majalisa bakwai daga Jihar Akwa Ibom suka koma jam’iyyar APC. Wadanda suka...

Mafi Shahara