DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiCutar sankarau ta yi ajalin mutum 74, yayin da cutar ke ci...

Cutar sankarau ta yi ajalin mutum 74, yayin da cutar ke ci gaba da yaduwa a Nijeriya – Hukumar NCDC

Hukumar kare yaduwar cututtuka ta Nijeriya NCDC ta nuna damuwar game da karuwar kamuwa da cutar sankarau a kasar, wadda ta haddasa mutuwar mutane 74 a fadin jihohi 22 na kasar.

Darakta Janar na hukumar NCDC, Dr Jide Idris ne ya bayyana hakan a wata hira da kamfanin dillancin labaran Nijeriya ranar Litinin a Abuja.

Idris ya ce hukumar ta dauki matakin gaggawa ta hanyar tura jami’anta musamman a jihohin Kebbi, Katsina, da Sokoto, wadanda aka fi samun bullar cutar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata