DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ka yi murabus ko mu tsige ka daga gwamnan jihar Rivers – Shugaban APC ga Fubara

-

Rikicin siyasa a Jihar Rivers na kara ta’azzara bayan da aka jawo shugaban jam’iyyar na jihar Tony Okocha ya bukaci Gwamna Siminalayi Fubara da ya yi murabus ko kuma majalisar dokokin jihar ta tsige shi daga mukamin sa.

Shugaban jam’iyyar ya fadi hakan ne a yayin ganawar sa da yan jarida a Fatakwal babban birnin jihar, inda ya zargi gwamnan da rashin zabuka abin a zo a gani a jihar.

Google search engine

Tony Okocha ya ba Fubara zabi biyu ne na yin murabus ko kuma majalisar dokokin jihar ta tsigewa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara