DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Bayern Munich ta kammala yarjejeniya da dan wasa Joshua Kimmich domin kulla sabuwar kwantaragi

-

Joshua Kimmich

Bayern Munich ta kammala yarjejeniya da dan wasa Joshua Kimmich domin kulla sabuwar kwantaragi

Duk da cewa wasu kungiyoyi na nemansa, Joshua Kimmich ya nuna aniyarsa ta ci gaba da zama a kungiyar Bayern Munich.

Tun a kwanaki 10 da suka gabata ne ake ci gaba da tattaunawa tare da bangarorin da yanzu ke shirya takardu don sanya hannu nan ba da jimawa ba.

Real Madrid na daga cikin kungiyoyin da suka nuna sha’awarsu ta daukan Kimmich, sai dai tafi mayar da hankali kan Alexander-Arnold a maimakon Joshua Kimmich.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karɓi wasikun kulla kawance daga sabbin jakadun ƙasashe 8

A ranar Juma’a, 9 ga Mayu, 2025, fadar gwamatin ta Jamhuriyar Nijar ta karɓi sabbin jakadun daga jakadun ƙasashen duniya guda takwas. Inda shugaban mulkin sojin...

Cin hanci la’ana ce, mu tsabtace kanmu daga rashawa- EFCC

A wani sakon tunatarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook albarkacin ranar Juma’a, hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya,...

Mafi Shahara