Kungiyar kiristoci ta Nijeriya ta bayar da wa’adin ga gwamnatocin jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi da su gaggauta janye umurnin da suka bayar na rufe makarantu na tsawon mako biyar saboda azumin watan Ramadan.
Jam’iyyar ADC ta bukaci shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya bayyana gaskiya ga ’yan Nijeriya kan ainihin dalilan da suka sa aka yi gaggawar sauya shugabannin...