DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ba gaskiya bane cewa Luka Modrić ba zai iya buga wasanni 2 a jere ba dan yana da shekaru 39

-

Luka Modric

Ba gaskiya bane cewa Luka Modrić ba zai iya buga wasanni 2 a jere ba dan yana da shekaru 39 – cewar kocin Real Madrid Carlo Ancelotti

Mai horar da kungiyar Real Madrid Carlo Ancelotti ya bayyana cewa Luka Modric zai iya buga wasanni 2 a jere ba tare da wata matsala ba,domin yana da kwari sossai tare da ishasshiyar lafiya a jiki ba kamar yadda ake yadawa ba.

Ancelotti ya ce zuwa yanzu kungiyar ta shirya tsaf domin amfani da dan wasan mai shekaru 39,a manyan wasannin da za ta buga a kwanaki masu zuwa domin cike gibin da take da shi na wasu ‘yan wasan ta da ke ciwo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara