DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Za a yi wa Alhaji Aminu Dantata Sallar Jana’iza ta ‘Salatul Ga’ib’ a Kano

-

Shugaban majalisar Malamai ta kasa reshen jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce za su yi wa marigayi Aminu Alhassan Dantata, Salatul Ga’ib wato jana’izar da ake yi wa mutumin da babu gawarsa a kusa.

Sheikh Khalil ya sanar da haka a shafinsa na Facebook, yana mai cewa matakin hakan ya biyo bayan sanarwar mutuwar attajirin da aka yi a wannan Asabar daga kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.

Google search engine

Malam Khalil ya ce za a yi jana’izar karfe 2pm a masallacin masallacin Umar Bin Kattab da ke Dangi a cikin birnin Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu fara hukunta duk wani dan kasar waje da wa’adin bizarsa ya kare a Nijeriya kuma ya ci gaba da zama – Gwamnatin...

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa yanzu tana da cikakken tsarin gano tare da cafke baƙin ƙasashen waje da suka wuce wa’adin zaman da aka ba...

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

Mafi Shahara