Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Tinubu na muzguna wa masu sukarta - Madugun adawa Atiku Abubakar

Gwamnatin Tinubu na muzguna wa masu sukarta – Madugun adawa Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin shugaba Bola Tinubu da murkushe yan adawa.

Atiku ya bayyana haka ne a lokacin da yake mayar da martani game da tsare dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC a shekarar 2023, Omoyele Sowore, da kuma tsohon babban sakataren hukumar inshorar lafiya ta kasa (NHIS) Farfesa Usman Yusuf.

Atiku kara da cewa Tinubu da jam’iyyar APC na mayar da karfinsu wajen tsangwamar yan adawa tare da tsorata su domin su tafiyar da mulkin jam’iyya daya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata