DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan Nijeriya mazauna kasashen waje sun dawo da dala biliyan 90 a gida cikin shekaru 5 – Hukumar NiDCOM

-

Shugabar hukumar ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje NiDCOM, Abike Dabiri-Erewa, tace yan kasar dake zaune a kasashe daban-daban sun kashe kusan naira biliyan 60 a yayin zuwansu Nijeriya a watan Disamban 2024.
Ta bayyana hakan ne a lokacin da ta bayyana a gaban kwamitin hadaka na majalisar tarayya domin kare kasafin kudin hukumar.
Abike Dabiri-Erewa, ta kara da cewa yawan kudaden da ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje suka dawo da su gida sun haura dala biliyan 90 a cikin shekaru 5, lamarin da ke kara taimaka wa wajen bunkasar tattalin arzikin kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara