DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu ta haramta wa hukumar kiyaye hadurra a Nijeriya cin tarar direbobi ko kama abin hawa da lambarsa ta dusashe

-

Wata babbar kotu dake zamanta a Lagos ta hana wa hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC cin tarar direbobi ko kama abin hawa da lambarsa ta dusashe.
Mai shari’a Akintayo Aluko ya bayar da wannan umurnin a wannan jiya jumu’a, yayin da yake yanke wannan hukunci ne kan karar da wani lauya Chinwike Chamberlain Ezebube ya shigar akan hukumar ta kiyaye hadurra FRSC.
Kotun ta ce hukumar ba ta da hurumin cin direbobin da lambar abin hawansu ta disashe har sai ta karbi umurni daga wata kotu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara