DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Abuja na cikin wurare mafiya kwanciyar hankali a Najeriya – Nyesom Wike

-

Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce babban birnin na daga cikin wurare mafiya kwanciyar hankali a Najeriya.

Wike ya bayyana haka ne ta cikin sakonsa na taya Najeriya murnar samun ‘yancin kai, yana mai yaba wa mazauna birnin wajen rungumar zaman lafiya, duk da cewa akwai matsaloli ‘yan kalilan.

Google search engine

A cewar Wike, samun wannan yanayi ya kasance sakamakon hadin kai da aka samu daga bangaren gwamnati da kuma mazauna birnin, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu fara hukunta duk wani dan kasar waje da wa’adin bizarsa ya kare a Nijeriya kuma ya ci gaba da zama – Gwamnatin...

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa yanzu tana da cikakken tsarin gano tare da cafke baƙin ƙasashen waje da suka wuce wa’adin zaman da aka ba...

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

Mafi Shahara