DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Abu ne mai wahala kayar da Atiku Abubakar a zaben fidda gwani, cewar Shehu Sani

-

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi wa kalaman Atiku Abubakar raddi cewa zai mara wa duk matashin da ya kayar da shi a zaben fidda gwani na 2027.

Jaridar Punch ta ruwaito Atiku Abubakar a hira da ya yi da BBC yana cewa zai janye wa matashi idan aka kayar da shi a zaben fitar da gwamnati na jam’iyyar ADC domin matasa da mata ne jam’iyyar ta sa a gaba.

Google search engine

Sai dai, Shehu Sani a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na X ya ce, abu ne mai wahala kayar da Atiku Abubakar a zaben fitar da gwani domin kuwa rijiya ba wajen wasan yaro ba ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dalung ya bukaci da a saki Abba Kyari cikin gaggawa

Kungiyar Movement for the Emancipation of Nigeria wato MEN, ta bukaci gwamnatin Nijeriya ta dakatar da shari’ar da ake yi wa tsohon mataimakin kwamishinan ‘yan...

Gwamnan Enugu ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC, inda ya bayyana cewa matakin nasa na da nufin kara inganta...

Mafi Shahara