DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya ta karbi tallafin rigakafin kyandar biri 11,200 daga Amurka

-

Google search engine
Nijeriya za ta karbi kashi na farko na tallafin rigakafin cutar kyandar biri daga kasar Amurka wanda kawance kasashe kan samar da rigakafi a duniya Gavi ya bayar.

Wani bayani da shugaban kawancen Dr Sania Nishtar ta fitar, ta ce maganin ya isa Abuja a wannan Jumu’a bayan wata yarjejeniya da Nijeriya ta sanyawa hannu a watan Nuwamba domin karbar tallafin rigakafin har 305,000 da za a yi amfani da su wajen ya ki da cutar kyandar biri a kasar.

A ranar 24 Satumba ne kasar Amurka ta bayyana kudurinta na samarda tallafin rigakafi milyan 1 domin tallafawa yakin da ake yi da cutar mpox da ta addabi wasu kasashen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daɗin alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara