DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wutar lantarki ta kama wani lokacin da ya ke satar manyan wayoyi a Abuja

-

Wayoyin lantarki 

Wani da ake zargin da laifin satar wayar lantarki Muktar Rabiu, wuta ta kama shi a lokacin da yake kokarin satar wayoyin lantarki a Abuja. 

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan birnin Abuja, Josephine Adeh, ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin.

Google search engine

A cewarta, lamarin ya faru ne makwanni kadan bayan an kama Rabiu, tare da yanke masa hukunci kan irin wannan laifin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan Majalisar dokokin Kano sun goyi bayan shirin Gwamna Abba Kabir Yusuf na ficewa daga NNPP zuwa APC

Majalisar Dokokin jihar Kano ta bayyana goyon bayanta ga shirin Gwamna Abba Kabir Yusuf na ficewa daga jam’iyyar NNPP, tana mai cewa rikicin shugabanci da...

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed, tsohon shugaban hukumar NMMPRA Jaridar Daily Trust ta ce attajirin...

Mafi Shahara