DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya amince da sufuri a jiragen kasa kyauta ga ‘yan Nijeriya

-

A kokarin saukaka zirga-zirga a lokacin bukukuwan Kirsimeti, Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da sufurin jiragen kasa kyauta ga ‘yan kasar daga ranar 20 ga watan Disamban 2024 zuwa 5 ga watan Janairu 2025.
Ministan yada labarai na tarayya Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a Abuja, bayan taron majalisar zartarwa na ƙasar.
Muhammad Idris ya ce wannan zai saukaka wa ‘yan Nijeriya musamman marasa karfi a bangaren kashe kudaden sufuri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Shugaba Trumph na Amurka ya yi barazanar daukar matakin soji kan Columbia

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar kaddamar harin soji kan kasar Colombia, bayan wani farmakin soji da ya kai a Venezuela. Trump ya bayyana hakan...

Adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hatsarin Kwale – kwale a Yobe ya karu zuwa 29

Adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya faru a karamar hukumar Nguru ta jihar Yobe ya ƙaru daga 25 zuwa 29,...

Mafi Shahara