DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan Nijeriya miliyan 19.2 su ka rungumi shirin inshorar lafiya

-

Hukumar kula da shirin inshorar lafiya ta Nijeriya ta ce ‘yan kasar 19.2 ne su ka yi rajista a karkashin shirin, adadin da ya zarce wanda ta yi hasashen samu a cikin shekara ta2014.
Darakta Janar na hukumar NHIA, Dr Kelechi Ohiri ne ya bayyana hakan a Abuja, lokacin wani taron ranar kula da lafiyar al’umma ta duniya domin bita akan irin ci gaban da ake samu a bangaren kiwon lafiya.
A cewarsa, da wannan nasarar da Nijeriya ta samu na waÉ—anda suka shiga tsarin inshorar lafiya, ta cimma kashi 95 na hasashen da take son samu a shekarar 2027.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rashin tabbas da matsalolin tsaro na barazana ga burin ECOWAS na 2050 – Shugaban ECOWAS, Touray

Shugaban kungiyar ECOWAS, Omar Touray, ya ce rashin tabbas a duniya, matsalolin tsaro da matsin tattalin arziki na hana kungiyar cimma burinta na Vision 2050,...

An yi ajalin wata mace mai juna biyu da wani karamin yaro a cikin birnin Kano

Al’ummar Sheka Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kano Municipal sun shiga firgici a daren Asabar bayan wasu da ba a san ko su waye ba...

Mafi Shahara