DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaban ƙasar Brazil Lula da Silva na ci gaba da murmurewa bayan tiyatar kwakwalwa da aka yi masa

-

Luiz Inacio Lula De Silva

An yi wa shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula De Silva tiyata sakamakon taruwar jini a kwakwalwarsa sanadiyar faduwar da ya yi a baya-bayan nan.

Google search engine

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Instagram a ranar Talata, wani asibiti mai suna Syrian-Lebanese da ke Sao Paulo na Brazil ya tabbatar da hakan. 

A cikin sanarwar asibitin ya ce tun a daren ranar Litinin  ne aka kammala aikin ba tare da wata matsala ba, kuma yanzu haka shugaban kasar ta Brazil yana cikin yanayi mai kyau inda yake ci gaba da samun sauki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon Sakataren kudi na PDP na kasa ya fice daga jam’iyyar

Tsohon Shugaban Matasa na Ƙasa kuma Sakataren Kuɗi na Jam’iyyar PDP, Rt. Hon. Abdullahi Hussaini MaiBasira, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar. MaiBasira ya bayyana hakan...

Kananan hukumomi sun bukaci a rika biyan kudadensu kai tsaye daga asusun Gwamnatin Tarayya

Ƙungiyar Ƙananan Hukumomi ta Nijeriya (ALGON) da Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi (NULGE) sun mara wa Shugaban Nijeriya Bola Tinubu baya kan shirin tilasta biyan kuɗaɗen...

Mafi Shahara