DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Abdullahi Garba Jani

187 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

Shugaba Tinubu zai je kasar Italy a ranar Lahadi

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja yau Lahadi, domin halartar taron shugabannin kasashe da gwamnatoci na Aqaba Process a birnin Rome na...

‘Yan sanda sun ce sun kama mutumin da ya cefanar da jaririnsa Naira milyan daya da rabi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ebonyi ta ce ta kama wani mutum mai matsakaitan shekaru mai suna Chukwuma Onwe bisa zargin sayar da ɗansa mai...

Mata ta saki mijinta saboda ya ki gyaro wayarta da darajarta ta kai N70,000 da ta lalace

Wata matar aure mai suna Zainab Alhassan ta saki mijinta, Tijjani Muhammad, saboda kin gyara wayarta da ta lalace da darajarta ta kai Naira...

NAHCON ta sanya ranar karshe ta kammala biyan kudin aikin hajjin 2026

Hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta sanar da ranar 31 ga Disamba, 2025, a matsayin wa’adin karshe na biyan kuɗin kujerun...

Ana son kansiloli su ƙaurace wa cin hanci a jihar Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya gargadi kansiloli 361 na mazabu a fadin jihar da su tsaya a kan gaskiya, bin doka...

Muna kira da kada Shugaba Tinubu ya saurari gwamnonin da ke son a kafa ‘yan sandan jihohi a Nijeriya – APC Forum

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta Arewa ta Tsakiyar Nijeriya ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ‘yan majalisar dokoki ta ƙasa da kada su...

Babu inda ake kisan kare-dangi a Nijeriya – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Nijeriya ta yi Allah-wadai tare da musanta zarge-zargen da wasu kafafen watsa labarai na ƙasashen waje da masu tasiri a kafafen sada zumunta...

Gwamna Abba ya samu kudade cikin watanni 6 kacal, fiye da abin da na samu a shekarun 8 – Abdullahi Ganduje

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi cewa a cikin watanni shida kacal, wanda ya gaje shi Gwamna Abba Kabir Yusuf...

Most Popular

spot_img