DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Abdullahi Garba Jani

187 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

PENGASSAN ta tsunduma yajin aiki a Nijeriya

An shiga sabon rikici tsakanin ƙungiyar ma’aikatan man fetur ta PENGASSAN da kamfanin Dangote Refinery, bayan da ƙungiyar ta bayar da umarnin tsunduma yajin...

Naira milyan 6.8 ya kamata maniyyata aikin Nijeriya sun biya a 2026 – Nazarin kungiyar IHR

Kungiyar nan da ke sa ido kaneyadda aikin hajji ke gudana a Nijeriya Independent Hajj Reporters ta ce Naira milyan 6.8 ya kamata a...

Gwamnatin Katsina ta nada sabbin sakatarorin masarautun Katsina da Daura

Waɗanda aka nada din su ne Isah Ali a matsayin Sakataren masarautar Katsina da Ibrahim Abubakar a matsayin ma'aji sai Muhammad Salisu Aliyu a...

Wani tsohon Sanata a Nijeriya ya zama Dagacin kauye

Sanata Nelson Effiong ya zama Dagacin kauyen Eyo Usotai a karamar hukumar Oron ta jihar Akwa Ibom. Ya dai yi Sanata daga 2015-2019. Kafin...

UNICEF na kokarin yi wa yara milyan 4.8 rigakafin kyanda da shan inna a jihar Katsina

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya kaddamar da sabon shirin rigakafi a Nijeriya domin yakar sabon nau'in cutar kyanda...

Tattalin arzikin Nijeriya ya bunkasa da kaso 4.23% cikin 2025, in ji hukumar NBS

Hukumar kididdiga ta Nijeriya NBS ta ce tattalin arzikin kasar ya ƙaru da kashi 4.23 cikin ɗari a ma'aunin tattalin arziki na GDP a...

Farfesoshin Nijeriya na cikin jerin na nahiyar Afrika da ba su da albashi mai kyau

Bayanan da jaridar Punch ta tattaro sun ce malamin jami'a a Nijeriya da ya kai matakin farfesa na samun matsakaicin albashi na dala 366...

Fadar shugaban Nijeriya ta fitar da jerin wadanda ba za su biya haraji ba

A wata hira da aka yi da Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mr Taiwo Oyedele a tashar Channels ranar Talata, 8 ga watan Satumba, ya...

Most Popular

spot_img