Gwamnan Jihar Kebbi, Nasiru Idris, ya amince da naɗin Sanusi Mika’ilu-Sami a matsayin sabon Sarkin Zuru.
Mai magana da yawun gwamnan, Ahmed Idris, ya bayyana...
Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya gana da takwaransa na Faransa, Emmanuel Macron, a birnin Paris, domin ƙasashen biyu su ƙarfafa dangantaka a...