DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Faruk Ahmad Kafin Hausa

580 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

Akwai yiyuwar mutum 2 sun rasa rayukansu a rikicin kabilanci a jihar Adamawa

Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa mutum biyu sun rasa rayukansu a sabon rikicin da ya tashi tsakanin al’ummomin Chobo da Bachaman a karamar...

Da izinin Abba aka fitar da kudaden da ake tuhumar mataimakin gwamna – Kwankwasiyya

Ƙungiyar Kwankwasiyya a Kano ta musanta zargin almundahana na naira biliyan 1.1 da ake yi wa Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo, inda ta gabatar...

Za mu kawo karshen rashin tsaro a Nijeriya – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najeriya da rundunar sojin kasar cewa gwamnati za ta yi nasara kan matsalolin tsaro da...

Kamfanonin rarraba wutar lantarki na Nijeriya sun samu riba sosai — NERC

Hukumar da ke lura da harkokin wutar lantarki ta Nijeriya NERC ta ce kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) sun tara Naira biliyan 207.49 daga...

Hukumar tsaron Civil Defence za ta tura dakaru 11,000 da za su kare manoma a gonaki

Hukumar tsaron Civil Defence (NSCDC) ta bayyana shirin tura jami’an ta na Agro-Rangers sama da dubu goma sha daya domin kare manoma a fadin...

Gwamnatin Kano ta ware naira miliyan 99 domin rigakafin cutar mahaukacin kare

Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe Naira miliyan 99 domin fara shirin rigakafin cutar mahaukacin kare (rabies), inda ake sa ran yi wa...

Wike ya koka kan ƙarancin masu fitowa zabe a Abuja

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda ake gudanar da zaɓen kananan hukumomi cikin lumana a fadin Abuja, duk...

Babu jam’iyyun NNPP, PDP, da ADC a takardun zaɓen cike gurbi na Kano

Rahotanni daga Arise News sun nuna cewa manyan jam’iyyun adawa guda uku, NNPP, PDP, da ADC ba su bayyana a takardun zaɓe na zaben...

Most Popular

spot_img