Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce gwamnatin kasar na kan hanyar bunkasa tattalin arzikin Nijeriya zuwa dala tiriliyan 1 cikin shekaru goma masu...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya ce ba ya cikin kawancen shugabannin adawa da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke jagoranta.
Hakan na...