Gwamnatin Ogun karkashin jagorancin gwamna Dapo Abiodun ta nada mutane 1200 domin taimaka mata wajen kawo sauyi a jihar.
Cikin wata sanarwa da gwamnan ya...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ce an kusa cimma burin samar da wutar lantarki babu daukewa a fadin kasar.
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu ne ya...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta musanta zarge-zargen da tsohon ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya yi kan Gwamnan jihar Nasir Idris, Kauran Gwandu.
Malami, wanda...
Babban sufeton ‘yan sandan Nijeriya, Kayode Egbetokun, ya bayyana cewa ƙungiyoyin 'yan ta'adda da ke addabar ƙasar sun fi jami’an tsaro shiri ta fuskar...