DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Salisu Ado

273 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

Jihohin Nijeriya sun kashe N455bn don biyan basukan ketare a shekarar 2025 – NBS

Bayanai daga hukumar kididdiga ta Nijeriya NBS sun nuna cewa jihohin Nijeriya sun kashe N455.38bn wajen biyan basukan ketare a shekarar 2025. Hakan na nuni...

Amurka za ta tura karin dakarun sojinta zuwa Nijeriya

Bayanai daga shafin jaridar New York Times sun nuna cewa gwamnatin Amurka na shirin aikewa da karin dakarun sojinta zuwa Nijeriya.   Hakan dai kari ne...

Mafi yawan ‘yan majalisar dokokin Nijeriya za su fadi zabe in da gaskiya a ciki – Sowore

Dan gwagwarmaya a Nijeriya Omoyole Sowore ya ce kaso 90 na 'yan majalisar dokokin kasar ba za su koma kujerunsu ba in har za...

Tottenham ta kori mai horas da ‘yan wasanta Thomas Frank

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke Ingila ta sanar da korar mai horas da 'yan wasanta Thomas Frank.   Daukar matakin ya biyo bayan rashin...

‘Yansanda sun cafke ‘Dan da ake zargi wajen yin garkuwa da mahaifinsa a Adamawa

Jami'an 'yansanda a jihar Adamawa sun cafke wani matashi da ake zargi da hada baki da ɓata-gari wajen yin garkuwa da mahaifinsa. Mai magana da...

Hukumar NiMet ta shawarci manoma da su jinkirta fara shuka

Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashen saukar damina da wuri a shekarar 2025, musamman a jihohi irin Kano, Neja, River...

‘Yan vigilante sun kwankwashi kan matashi da kusa

'Yan vigilante sun kwankwashi kan wani matashi da kusa bayan sun zarge shi da satar kaza a Zaria jihar Kaduna. Mahaifin matashin, Malam Salisu Nuhu...

Gwamnatin Nijeriya ta umurci NAFDAC ta dakatar da haramci kan barasar leda

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta umurci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta dakatar da haramta amfani da barasar leda a fadin kasar.   Umarnin...

Most Popular

spot_img