DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ukashatu Ibrahim Wakili

350 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Babban Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.

Gwamnatin Sokoto ta nesanta kanta da kyautar mota da shago da aka bai wa Rahama Saidu

Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa ba ta da wata alaƙa da batun bai wa ƴar TikTok Rahama Saidu mota da shago, wanda wani...

Rasha na son shiga tsakani don sasanta ECOWAS da ƙungiyar AES

Ƙasar Rasha ta bayyana aniyarta ta taka rawar shiga tsakani domin sasanta Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) da ƙungiyar AES, wadda ta...

Gwamnatin Nijeriya ta amince da sake buɗe bodar  Tsamiya da ke jihar Kebbi domin haɓɓaka kasuwanci

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta amince da sake buɗe iyakar ƙasa ta Tsamiya da ke jihar Kebbi domin ci gaba da kasuwancin ƙetare iyaka, tare...

Wike ya ba ƴan kwangila kwanaki 3 su kwashe sharar Abuja ko ya kwace aikin hannunsu

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bai wa kwangiloli kwanaki uku su kammala share shara a garuruwan Abuja ko kuma fuskantar dakatar da...

Nijar da Nijeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro da farfado da kasuwanci a iyakar kasashen

Daraktan Janar na Hukumar Kwastam na Nijar, Colonel Mohamed Siddo Yacouba, ya kai ziyarar aiki a Abuja inda ya tattauna da takwaransa na Hukumar...

An kama ɗan jaridar Mali bisa zargin cin mutuncin shugaban Nijar, Janar Tiani

Hukumomin ƙasar Mali sun kama tare da tsare ɗan jarida Youssouf Sissoko, bisa zargin cin mutuncin shugaban gwamnatin mulkin sojan Nijar, Janar Abdourahamane Tiani.Sissoko,...

Kashim Shettima ya kai ziyarar ta’aziyya Ilorin kan harin Kaiama

Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya isa birnin Ilorin na Jihar Kwara domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar bisa harin da aka kai...

Gwamnatin Nijeriya ta ƙara kuɗin ‘uniform’ ga ma’aikatan jinya zuwa ₦80,000

Gwamnatin Tarayya ta amince da ƙarin kuɗin sayen tufafin aiki ga ma’aikatan jinya da ke ƙarƙashin aikinta, daga ₦20,000 zuwa ₦80,000 a duk shekara.Kamar...

Most Popular

spot_img