DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ukashatu Ibrahim Wakili

126 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com
Ukashatu is a highly skilled and experienced broadcast journalist and fact-checker. Ukashatu has over five years of experience in writing, editing, and presenting news and program content for radio and television. As a dedicated and hardworking professional, He is committed to upholding the values of accuracy, fairness, balance, independence, and accountability in her reporting and programs.

Kowane dan Nijeriya sai ya sharbi romon dimukradiyya a gwamnatinmu – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta tabbatar da cewa kowane dan Najeriya ya ji tasirin shugabanci a karkashin gwamnatinsa. Ya bayar da...

Kotu ta ba da belin Sanata Natasha kan Naira miliyan 50

Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bayar da belin Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan a kan kudi naira miliyan 50,...

Gwamnonin Nijeriya za su dauki matakin magance yawan hauhawar farashi a kasar

Gwamnonin jihohin Nijeriya 36 sun amince da rusa shingen kan tituna da kuma haraji da ake karba ba bisa ka'ida ba a fadin tarayya. Gwamnonin...

Zugacoin da Samzuga GPT yaudara ce kar wanda ya saka kudinsa – Sakon SEC ga ‘yan Nijeriya

Hukumar SEC mai kula da hada-hadar hannun jari ta gargadi 'yan Nijeriya kan zuba jari a kudin badini na Zugacoin da Samzuga GPT. A cikin...

Gaggawa ba za ta sa mu kauce wa bin doka ba – Martanin INEC ga hadakar jam’iyun da ke son yin rajista

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta a Nijeriya ta shaida wa gamayyar kungiyoyin siyasa masu neman rajistar sabuwar jam’iyya gabanin zabukan shekarar 2027,...

Kotun Amurka ta daure wasu ‘yan Nijeriya 5 tsawon shekaru 159 bayan ta same su da laifin damfara

Wata kotu a kasar Amurka ta yanke wa wasu ‘yan Nijeriya biyar hukuncin daurin shekara 159 a gidan yari bisa samunsu da laifin damfarar...

Gwamnonin APC sun sake jaddada bukatar kafa ‘yan sandan jihohi

Dandalin gwamnonin jam'iyyar APC ta goyi bayan kafa ‘yan sandan jihohi kamar yadda gwamnan jihar Benue Hyacinth Alia ya bayar da shawara. Kungiyar ta kuma...

Majalisar wakilan Nijeriya ta kwato harajin Naira bilyan 86.5 da ba a saka asusun gwamnati ba

Kwamitin majalisar wakilai mai kula da harkokin dukiyar al’umma ya gargadi kamfanonin hakar mai 13 da su bayyana a gabansa domin amsa tambayoyi kan...

Most Popular

spot_img