DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ukashatu Ibrahim Wakili

126 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com
Ukashatu is a highly skilled and experienced broadcast journalist and fact-checker. Ukashatu has over five years of experience in writing, editing, and presenting news and program content for radio and television. As a dedicated and hardworking professional, He is committed to upholding the values of accuracy, fairness, balance, independence, and accountability in her reporting and programs.

An samu hargitsi a taron APC a lokacin da Ganduje ya ayyana goyon bayan tazarcen Shugaba Tinubu ba tare da Kasshim Shettima ba

An samu rikici a taron jiga-jigan jam’iyyar APC na Arewa maso Gabas a ranar Lahadi, bayan da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar na Kasa a yankin,...

Daliban jami’ar ABU sun yi nasara a gasar kotun ECOWAS ta farko da aka gudanar a Neja

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU) ta lashe gasar Kotun ECOWAS ta farko da aka shirya, inda ta samu kambin zakara tare da...

Wike ya jagoranci wasu tsofaffin gwamnonin PDP don ganawa da Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu fitattun ’yan jam’iyyar adawa ta PDP a fadarsa da ke Aso Rock a daren Asabar. Ministan...

Tarihi ba zai manta da gudunmawarka ga dimukraÉ—iyyar Nijeriya ba – Sakon Tinubu na taya Abdulsalami murnar cika shekara 83 da haihuwa

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, murnar cika shekara 83 da haihuwa. A wata sanarwa daga...

Ku shirya don tunkarar ‘yan ta’adda da masu tada kayar baya – Sakon shugaban sojan Nijeriya ga sabbin sojoji

Shugaban rundunar sojin ƙasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bukaci sabbin sojoji da suka kammala karbar horo a makarantar horon aikin soja "Depot Nigerian...

Rundunar ‘yan sanda ta tsawaita wa’adin lasisin gilashin mota mai duhu zuwa 12 ga Agusta

By Salim Muhammad Gali Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta tsawaita wa’adin fara tilasta yin lasisin gilashin mota mai duhu wato tinted glass permit zuwa 12...

Majalisar dattawa na shirin ƙara yawan alkalai a kotun kolin Nijeriya zuwa 30

By Salim Muhammad Gali Majalisar dattawa ta Nijeriya na duba yiwuwar ƙara yawan alkalai a kotun kolin kasar daga 21 zuwa 30, domin rage yawan...

Wike ya yi martani ga masu sukar kashe Naira biliyan 39 don gyara dakin taro na kasa da kasa

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya kare aikin da yayi na zunzurutun kudi har biliyan 39 wajen gyaran dakin taron kasa da kasa...

Most Popular

spot_img