DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Umar Ibrahim

6 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

An tsamo gawakin wasu daga cikin fasinjojin da wata motar safa ta kasar Nijar ta fada da su cikin wani kogi a hanyarsu ta...

Ya zuwa yanzu gawarwaki 23 aka lalubo daga cikin ruwan kogin Ouémé na kasar Bénin yayin da ake cigaba da neman 19 a cikin...

Hukumomin Bénin na kokarin ceto mutum 44 daga cikin wani kogi bayan fadawar motar su 

Wata motar safa ta kamfanin STM na Nijar ta afka cikin cikin wani kogi a kasar Bénin a yayin da take kan hanyar...

‘Yan sanda a Dubai sun kama wadanda ake zargi da satar wani Lu’u-lu’u da darajarsa ta kai Dalar Amurka miliyan 25 A ranar...

  A ranar Litinin ne 'yan sanda suka yi nasarar chafke wasu barayi uku awa daya bayan sun sace wata sarkar Lu’u-lu’u da darajar kudin...

Kaso 25 cikin 100 na gwajin kwayoyin halitta a Najeriya ya nuna yaran da aka haifa ba asalin ‘ya’ya ga iyayyen da suke tare...

    Hakan na kunshe ne acikin wani rahoton shekara shekara na gwaje gwajen kwayoyin halittar haihuwa da ake kira DNA da cibiyar Smart DNA Nigeria...

Uwa kadai ba za ta iya rainon da na miji ya zama cikakken mutum ba sai da taimakon miji- Fitaccen Jarumin Nollywood Jim Iyke

Uwa kadai ba za ta iya rainon da na miji ya zama cikakken mutum ba sai da taimakon miji- Fitaccen Jarumin Nollywood Jim Iyke Kalaman...

Mutane 62 da aka sace sun kubuta bayan luguden wuta kan sansanin yan bindiga a Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa mutum 62 da aka yi garkuwa da su sun kubuta, biyo bayan luguden wuta da rundunar sojin...

Most Popular

spot_img