DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeUncategorized

Uncategorized

Babban limamin Ilorin, jihar Kwara ya rasu yana da shekaru 75

Babban Limamin Ilorin, Sheikh Muhammad Bashir Saliu, ya rasu a Litinin din nan yana da shekaru 75, bayan fama da gajeriyar jinya a Abuja. An...

Kwankwaso ya jinjina wa rikon amana da hakurin magoya bayan darikar Kwankwasiyya

Tsohon Gwamnan Kano kuma jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yaba wa magoya bayansa bisa haƙuri, juriya da biyayya da suka nuna...

Birtaniya da Faransa na duba yiwuwar haramta wa yara amfani da kafafen sada zumunta

Kasashen Faransa da Birtaniya na duba yiwuwar bin sahun Australia wajen hana yara da matasan da suka gaza shekaru 20 da haihuwa amfani da...

Bobi Wine ya yi watsi da sakamakon zaben Uganda

Hukumar zaɓe ta ƙasar Uganda ta ayyana Yoweri Museveni a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa, inda samun nasarar ta kai shi ga...

Tinubu ya umarci a tsananta bincike kan batun hallaka mata da yaranta a Kano

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin a gudanar da cikakken bincike kan kisan wata mata, Fatima Abubakar, da ’ya’yanta shida da...

Jam’iyyar APC ta ce ba za ta bai wa Gwamnonin da suka shiga jam’iyyar tikitin takara kai tsaye ba

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba za ta bai wa gwamnonin da suka sauya sheƙa zuwa cikinta tikitin takarar kai tsaye ba a zabe...

Rundunar sojin Nijeriya za ta murƙushe duk wata barazanar tsaro — CDS Oluyede

Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, Janar Olufemi Oluyede, ya tabbatar da cewa rundunar sojin Nijeriya za ta murƙushe duk wata barazana ga tsaron ƙasa a...

An sallami gwarzon dan wasan damben ‘Boxing’ Anthony Joshua daga asibiti bayan samun sauki

An sallami gwarzon dan wasan damben 'Boxing' Anthony Joshua daga asibiti bayan an tabbatar da cewa ya samu sauki kuma zai ci gaba da...

Most Popular

spot_img