DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Siyasa

Wasanni

Nishadi

Karin labarai

Shugaba Trump ya yi sabuwar barazanar kara kawo sabbin hare-hare a Nijeriya

Shugaban Amurka Donald Trump ya sake yin barazanar sake kai hare-haren a Nijeriya idan aka ci gaba da kashe Kiristoci, duk da musanta wa...

‘Yan Nijeriya 408,000 ne ke gudun hijra a Nijar, Kamaru da Chadi ta dalilin matsalolin tsaro in ji MDD

Fiye da ‘yan Nijeriya 408,000 ne ke ci gaba da gudun hijira a kasashen Nijar, Kamaru da Chadi, sakamakon matsalar rashin tsaro da ya...

‘Yan Majalisar dokokin Kano sun goyi bayan shirin Gwamna Abba Kabir Yusuf na ficewa daga NNPP zuwa APC

Majalisar Dokokin jihar Kano ta bayyana goyon bayanta ga shirin Gwamna Abba Kabir Yusuf na ficewa daga jam’iyyar NNPP, tana mai cewa rikicin shugabanci...