DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Siyasa

Wasanni

Nishadi

Karin labarai

Barayin daji sun yi ajalin mutane 6 a kauyen Jargaba na karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina

Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki a garin Jargaba da ke karamar hukumar Bakori, ta Jihar Katsina, inda suka yi ajalin mutum shida tare...

Jawabin Kashim Shettima a taron kaddamar da littafi ba shi da alaka da batun dakatar da Fubara -Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa ta karyata rade-radin da ke danganta jawabin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, da rikicin siyasa na baya-bayan nan a Jihar Ribas...

Da gangan na kirkiri labarin kwararowar beraye cikin Villa don kawar da hankalin jama’a ga batun rashin lafiyar Buhari – Garba Shehu

Garba Shehu, Tsohon mai magana da yawun Buhari, ya bayyana a littafinsa cewa ya kirkiri labarin beraye sun lalata ofishin shugaban kasa a 2017...