DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAbdullahi Umar Ganduje

Abdullahi Umar Ganduje

Ganganci da gazawa suka sa gwamnatin Kano ke kira a kama ni – Ganduje

Tsohon Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya maida martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na a kama shi, yana cewa wannan...

Kotu a Kano ta ki karbar bukatar Ganduje ta dakatar da shari’ar zargin cin hanci

Wata babbar kotu a jihar Kano ta yi watsi da wata bukata da shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, ya shigar domin...

APC za ta dare gida biyu; su Ganduje ma duk za su koma PDP – Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa akwai yiyuwar jam’iyyar APC mai mulki za ta rabu nan ba da jimawa ba, tare...

An fadi dalilin da ya sa dan sandan da ke yi wa Ganduje dogari ya sunkuya ya daura masa takalma a kafa

Mataimaki na Musamman ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, kan harkokin sadarwa Aminu Dahiru Ahmad, ya kare dan sanda da aka gani yana daura...

Most Popular

spot_img