Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin a biya ma'aikatan gwamnati albashin watan Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata.
Umarnin na kunshe...
Ma’aikatan gwamnati a jihohi daban-daban sun bayyana cewa sabon mafi karancin albashi na N70,000 ba ya isar karamin ma'aikaci musamman duba da tsadar rayuwa...