Sakataren jam’iyyar ADC Ogbeni Rauf Aregbesola, ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da rashin jurewa ra’ayoyin 'yan adawa da kuma amfani da ƙarfin gwamnati...
Jigo a jam’iyyar APC daga Jihar Bauchi, Khamis Darazo, ya bayyana cewa ficewar tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim...