DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAPC

APC

Muna kira da kada Shugaba Tinubu ya saurari gwamnonin da ke son a kafa ‘yan sandan jihohi a Nijeriya – APC Forum

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta Arewa ta Tsakiyar Nijeriya ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ‘yan majalisar dokoki ta ƙasa da kada su...

Magoya bayan APC masu tarin yawa sun fice sun koma ADC a jihar Sokoto

Wasu tarin magoya bayan jam’iyyar APC a karamar hukumar Gada ta jihar Sokoto sun fice daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar ADC, inda suka...

Da yiwuwar Nentaye ya zamo sabon shugaban APC na Nijeriya, in ji hasashen jaridar Daily Trust

Prof. Nentawe Yilwatdadai shi ne ministan jin kai da yakar fatara na Nijeriya daga jihar Plateau. Idan dai ba wani sauyi aka samu ba, Ministan...

Da na koma jam’iyyar APC a halin da Nijeriya ke ciki gara na bar siyasa – Jigon ADC a Katsina

Fitaccen dan siyasa, jigo a jamiyyar hadaka ta ADC a Jihar Katsina, kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar ya fadi hakan ne a wata tattaunawar...

Sabuwar hadakar ADC na zawarcin Gwamna Dauda na jihar Zamfara

Jam'iyyar ADC reshen jihar Zamfara ya sanar da fara zawarcin Gwamna Dauda Lawal da sauran ‘yan siyasa masu nagarta a jihar na su shiga...

Ko Seyi Tinubu aka nada shugaban hukumar zaben INEC, sai APC ta fadi a 2027 – Solomon Dalung

Tsohon Ministan Matasa da Cigaban Wasanni a Nijeriya, Solomon Dalung, ya bayyana cewa duk da wasu muhimman nade-nade ko dabarun siyasa, Shugaba Bola Tinubu...

Jaridar Punch ta gano hakikanin abin da ya sa Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Bayanai sun fara fita dalla-dalla kan dalilan da suka sa shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi murabus daga mukaminsa a ranar...

Bayan shafe watanni 23, Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Ta dai tabbata, Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC ta kasa. Tsohon Gwamnan jihar Kanon ya ajiye mukamin nasa da yammacin...

Most Popular

spot_img