DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsBello Matawalle

Bello Matawalle

Ba tare da sanya siyasa ba, zaman Bello Matawalle a matsayin karamin ministan tsaro ya yi daidai – Sheikh Ahamd Gumi

Masana harkar soji sun ce rikice-rikicen al’umma ba sa magantuwa da karfin soja kaɗai; sulhu ne babban jigo. Babban malamin addini Dr. Ahmad Abubakar Gumi...

Ya kamata ka taka wa Matawalle burki – Jam’iyyar PDP ta shaida wa Tinubu

Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi ministan tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, da jagorantar sauya shekar da dama daga PDP zuwa APC ta...

Muna marhabin da Gwamna Dauda cikin jam’iyyar APC – Bello Matawalle

Ministan kasa a ma'aikatar tsaron Nijeriya Bello Matawalle, ya marabci Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zuwa jam’iyyar APC. Ministan ya bayyana hakan ne a gidansa...

Shugaba Tinubu masoyi ne ba makiyin arewa ba – Minista Bello Matawalle

Ministan kasa a ma'aikatar tsaron Nijeriya Bello Matawalle, ya yi watsi da ikirarin da masu sukar gwamnati ke yi cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Most Popular

spot_img