Wasu tsoffin 'yan majalisar dokokin jihar Kano da kuma masu ci a yanzu sun mara wa mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya Barau Jibrin baya...
Majalisar dokokin tarayyar Nijeriya ta fara tattauna yiwuwar kirkirar sabbin jihohi 55 da kananan hukumomi 278 a fadin kasar.
Wannan na kunshe ne cikin wata...