Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja yau Lahadi, domin halartar taron shugabannin kasashe da gwamnatoci na Aqaba Process a birnin Rome na...
Mai ba shugaban Nijeriya shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta dage wajen shawo kan matsalolin tsaro...