DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsPlateau

Plateau

Gwamnan Jihar Plateau, Muftwang ya yi ta’aziyyar Limamin da ya tseratar da Kiristoci 262 a jihar

A cikin makon nan, kasashen Turai da dama sun fara tura sojoji zuwa Greenland a matsayin martani ga barazanar da Shugaban Amurka, Donald Trump,...

Limamin da ya ceci Kiristoci 262 lokacin rikicin addini a jihar Plateau ya rasu

Limamin garin Nghar da ke Karamar Hukumar Barkin Ladi a Jihar Plateau, Abubakar Abdullahi, wanda ya shahara da ceton Kiristoci 262 a rikicin addini...

Jonah Jang ya bukaci Gwamnan Plateau Mutfwang ya sauka daga kujerarsa

Tsohon gwamnan Plateau kuma jigo a jam'iyyar PDPn jihar Jonah Jang ya bukaci Gwamna Caleb Mutfwang da ya sauka daga kujerarsa a kuma sake...

APC ta yi wa Gwamnan jihar Plateau maraba da shiga cikinta

Jam'iyyar APC reshen jihar Plateau ta bayyana yi wa Gwamnan jihar Caleb Mutfwang maraba da shiga cikinta, bayan ficewa daga jam‘iyyar PDP.   Sakataren jam'iyyar Shitu...

Babu wani jami’in gwamnatin jihar Plateau da ya zo yi mana ta’aziyyar mutanenmu da aka yi ajalinsu – Sarkin Zazzau

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Amb Ahmed Nuhu Bamalli, ya nuna damuwarsa kan yadda babu wata tawagar jami'an gwamnati daga Jihar Plateau da ta zo...

APC na cigaba da zawarcin Gwamnan Plateau na PDP

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta yankin Arewa ta tsakiyar Nijeriya ta sake jaddada kiran da take yi ga Gwamnan Jihar Plateau Caleb Mutfwang,...

‘Yan APC na son Gwamnan PDP a Plateau ya yi tazarce a 2027

Takaddama ta kunno kai a cikin jam’iyyar APC a Jihar Filato dangane da kiran da wani rukuni ya yi cewa Gwamna Caleb Mutfwang ya...

An shiga takun-saka tsakanin wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC na jihar Plateau

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC na yankin Arewa ta tsakiyar Nijeriya ta ba shugaban jam'iyyar APC na jihar Plateau Rufus Bature wa'adin kwanaki 7...

Most Popular

spot_img